<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Allah ya ƙamnace mu, duk ƴan duniya
 Ya aiko mana Yesu, ɗansa, tilonsa
 Yesu ya bada ransa har ga mutuwa
 Don ya ba mu gafara.

[V2]
 2) Yesu ya kwana uku cikin kabari
 Ya tashi don ya ba mu rai madawami.
 Ya sake hawa sama gun Maɗaukaki,
 Za ya zo ya karɓe ni.</lyrics>
<title>Allah Ya Ƙamnace Mu, Duk Ƴan Duniya LW368</title>
<hymn_number>368</hymn_number>
</song>